Abin Da Ke Jawo Zargin Allurar Riga-Kafi Da Cutarwa
Tattauna da masu zargin allurar riga-kafi ta cutar da wani nasa da kuma wani likita

Mutane da dama na gudun allurar riga-kafi saboda zargin cutarwar da ta yi wa wani ko ta yi musu.
Me ke sa allurar riga-kafi zama kamar ta cutar da lafiyar wanda aka yi wa?
- NAJERIYA A YAU: Ainihin Abin Da Ya Hana Farashin Dala Sauka
- DAGA LARABA: Dalilin Da Aka Kasa Magance Rikicin Manoma da Makiyaya
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya bi diddigin wannan batu, inda ya tattauna da masu zargin allurar riga-kafi ta cutar da wani nasa da kuma wani likita.
Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan.