NAJERIYA A YAU: Abin Da Kungiyar Kwadago Ke Shirin Yi A Jihohi

Tun bayan tabbatar da cire tallafin man fetur da shugaban Najeriya Bola Ahmed ya yi a ranar da ya kama aiki a Najeriya ‘yan kasar ke kukan tsanantan tattalin arzika, da ya jefa rayuwar mutane da dama cikin tashin hankali.  Kungiyar kwadago ta Najeriya ta shirya gangami na gama gari a ranar Laraba mai zuwa, […]

NAJERIYA A YAU: Abin Da Kungiyar Kwadago Ke Shirin Yi A Jihohi

Yadda zanga-zangar da Kungiyar Kwadago ta shirya kan yajin aikin ASUU ke gudana a garin Jos. 📷: Magaji lsa Hunkuyi

Tun bayan tabbatar da cire tallafin man fetur da shugaban Najeriya Bola Ahmed ya yi a ranar da ya kama aiki a Najeriya ‘yan kasar ke kukan tsanantan tattalin arzika, da ya jefa rayuwar mutane da dama cikin tashin hankali. 

Kungiyar kwadago ta Najeriya ta shirya gangami na gama gari a ranar Laraba mai zuwa, ko a wane hali a ke ciki a jihohin kasar nan?

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

’Yan sanda sun kama baƙin haure 165 a Kebbi

Gobara ta yi ajalin almajirai 17 a Zamfara

Saura ƙiris Bello Turji ya zo hannu – Ministan Tsaro

Sarkin Jiwa a Abuja ya yi rashin mahaifiya