NAJERIYA A YAU: Bambancin Kotun Zaɓen 2023 Da Na Baya

Kotun ta kori wasu ƙararraki, a yayin da jam’iyyu suka yi watsi da hukuncinta.

NAJERIYA A YAU: Bambancin Kotun Zaɓen 2023 Da Na Baya

Abubuwa da dama sun faru a kotun sauraren ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa a zamanta na jiya.

Kotun ta yi fatali da wasu ƙararrakin, a yayin da jam’iyyu suka yi watsi da hukuncinta.

A shirin Najeriya A Yau, mun duba abubuwan da suka bambanta zaman kotun da kuma hukunce-hukuncen da ta yanke waɗanda suka sha bamban da na shekarun baya.

Domin sauraren shirin , latsa nan

Ban zama Shugaban Kasa don na tara kuɗi ba — Tinubu

Babu buƙatar mu riƙa tsayar da motoci muna duba takardu — ’Yan sanda

‘Yan bindiga sun ƙone gidan mai da motoci 4 a Enugu

Kwalara ta kashe fiye da mutum 300 a Sudan