NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Bambanta Sheikh Giro Argungu Da Sauran Malamai

Rasuwar Sheikh Giro Argungu ta ruda mutane da dama a Najeriya da kuma  makwabta.

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Bambanta Sheikh Giro Argungu Da Sauran Malamai

Rasuwar Sheikh Abubakar Giro Argungu sakamakon rashin lafiya a daren shekaranjiya Laraba 6 ga Satumba, ta girgiza mutane da dama, a Najeriya da kuma  makwabta.

Ko mene ne ya banbanta Sheikh Abubakar Giro Argungu da sauran al’umma?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe da bayanai game marigayin, daga bakin makusantansa.

Domin suraren cikakken shirin ko saukewa kaitsaye , latsa nan

Alawar yara mai sanya maye ta shiga gari —NDLEA

NHIS: Kotu ta tsare Farfesa Usman Yusuf a Gidan Yarin Kuje

Zazzabin Lassa ya kashe mutum biyu a Filato

Gwamnatin Najeriya za ta sake ƙara kuɗin lantarki