NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Hana ’Yan Najeriya Shiga Zanga-Zangar NLC

Yawancin ’yan Najeriya sun ƙaurace wa zanga-zangar NLC kan cire tallafin mai

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Hana ’Yan Najeriya Shiga Zanga-Zangar NLC

An gudanar da zanga-zangar adawa da cire tallafin man fetur

A ranar Laraba kungiyar kwadago ta Najeriya ta fara zanga-zangar lumana domin nuna adawa da tsare-tsaren gwamnatin tarayya da suka jefa al’ummar kasar cikin kunci.  Sai dai gama garin ’yan Najeriya sun kaurace wa zanga-zangar ba.

Shin me ya hana su shiga zanga-zanga a daidai wannan lokaci?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe da karin bayani.

Domin saurare ko sauke shi kai-tsaye a latsa nan

Majalisar wakilai ta dakatar da CBN daga ƙara kuɗin cajin ATM

Hanyoyi 6 da mutum zai kare kansa daga tsananin zafi

’Yan sanda sun ceto mutum 30 daga hannun ’yan bindiga a Katsina

Ba abin da zai faru idan aka tsige Fubara – Wike