Abin Da Ya Kamata A Yi In Ana Son Hana ‘Yan Najeriya Zuwa Ci-Rani A Turai

Tattauna da masu neman fita kasashen ci-rani da kuma matakin da ya kamata a dauka domin magance matsalar

Abin Da Ya Kamata A Yi In Ana Son Hana ‘Yan Najeriya Zuwa Ci-Rani A Turai

Matsin tattalin arziki da rashin tsaro na daga cikin dalilan da ke turasasa wa ’yan Najeriya tafiya ci-rani kasashen waje.

Mene ne abin da ya kamata ’yan Najeriya su yi domin kawo karshen wadannan matsaloli?

Shirin Najeriya A Yau ya tattauna da masu neman fita, ya kuma gano ainihin abin da ya kamata a yi domin magance yawon zuwan ’yan Najeriya ci-rani a wasu kasashe.

Domin sauraren shirin latsa nan

Rufe ‘boda’ ya kawo yunwa da rashin aiki a Arewa —CNG

Bin diddigi: Gaskiyar batun kai hari a Bankin CBN

NAJERIYA A YAU: Lakurawa muka kai wa hari a Sakkwato —Sojoji

Manyan alhinin Najeriya a 2024