NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Azumin Tasu’a Da Ashura
Azumi ne da ake yi cikin watan Muharram a shekarar Musulunci.

Watan Azumin Ramadan
A yau ne ake kammala azumin Tasu’a da Ashura, da ake yi a ranakun 9 da 10 ga watan farko na kalandar Musulunci.
Malamai sun bayyana cewa watan Muharram da ake azumin a cikinsa na daya daga cikin watanni hudu mafiya alfarma a shekarar Musulunci.
- NAJERIYA A YAU: Yadda Matasa Za Su Gina Rayuwarsu Da Ta Al’umma
- DAGA LARABA: Matakan Kauce Wa Hadarin Ambaliyar Ruwa
Shirin Najeriya a Yau ya duba yadda ake azumin Tasu’a da Ashura da muhimmancinsa ga rayuwar Musulmi.
Domin sauke shirin, latsa nan