NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Kamata Ku Sani Kafin Siyan Hannun Jari A Banki

A ’yan kwanakin nan bankuna da kansu suke neman mutane su zo don sayen hannun jari ko da kuɗi ƙalilan ne.

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Kamata Ku Sani Kafin Siyan Hannun Jari A Banki

A ’yan kwanakin nan bankuna da kansu suke gayyatar mutane su zo don sayen hannun jari ko da kuɗi ƙalilan ne.

Masana hada-hadar kuɗi na ganin zuba jari a fannin na da tasiri kuma ana iya a girbar abin da aka shuka idan an dace.

Shirin Najeriya a Yau ya tattauna game da wasu mahimman abubuwa da suka kamata ku sani idan za ku sayi hannun jari a bankuna.

Domin sauke cikakken shirin, latsa nan

Fintiri ya ƙirƙiro sabbin masarautu 7 a Adamawa

Arewacin Najeriya bai dogaro da wani yanki ba – Ndume

Jagoran Syria ya sha alwashin kwance ɗamarar ƙungiyoyin da ke rike da makamai

Sojojin ruwa sun gina wa al’ummar Zariya asibiti kyauta