Abin Da Ya Kamata Ýan Najeriya Su Tambayi Gwamnatin Tinubu

Gwamanatin shugaba Bola Ahmed Tinubu na shan suka kan wasu tsare-tsare da ke takura tattalin arzikin Ýan Najeriya. Baya ga korafe-korafe Ko mene ne abin da ya kamata ýan Najeriya su tambayi wannan gwamnatin ? NAJERIYA A YAU: Halin Da ’Yan Adawa Ke Ciki A Kano Da Filato DAGA LARABA: Matakan Kariya Daga Kwantawa Rashin […]

Abin Da Ya Kamata Ýan Najeriya Su Tambayi Gwamnatin Tinubu

Gwamanatin shugaba Bola Ahmed Tinubu na shan suka kan wasu tsare-tsare da ke takura tattalin arzikin Ýan Najeriya.

Baya ga korafe-korafe Ko mene ne abin da ya kamata ýan Najeriya su tambayi wannan gwamnatin ?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya biki jaki ya bigi taiki.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan