NAJERIYA A YAU: Abin da ya sa ake bikin ‘Boxing Day’ a ranar 26 ga Disamba

Shirin Najeriya A Yau zai yi duba ne kan wannan rana ta Boxing Day domin warware zare da abawa.

NAJERIYA A YAU: Abin da ya sa ake bikin ‘Boxing Day’ a ranar 26 ga Disamba

Ranar 26 ga watan Disambar duk shekara ne ake ci gaba da gudanar da bukukuwan Kirsimeti wanda ake kiran rana da Boxing Day.

Al’umma da dama da sun ji an ce Boxing Day abin dake fara zuwa musu a rai shi ne wasan damben boxing.

Shirin Najeriya A Yau zai yi duba ne kan wannan rana na Boxing Day don warware zare da abawa.

Domin sauraren shirin, latsa nan