NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Sa Ake Kara Wa ‘Yan ‘Band A’ Kuɗin Wutar Lantarki

Masu shan wutar lantarki a tsarin Band ‘A’ sun samu sanarwar karin kudi

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Sa Ake Kara Wa ‘Yan ‘Band A’ Kuɗin Wutar Lantarki

Zuwa yanzu masu shan wutar lantarki a tsarin Band ‘A’ sun samu sanarwar karin kudi.

Sai dai wasu na ganin da ba a iya biyan bukatun da wannan kari ba zai samu muhalli ba.

Shirin Najeriya a Yau ya tattauna kan dalilin da ya sa ake kara wa masu tsarin Band A kudin lantarki a kai a kai.

Domin sauke shirin, latsa nan

’Yan sanda sun ƙwace sakamakon zaɓe a Ribas

Yadda mutanen Jigawa suka ƙi fita zaɓen ƙananan hukumomi 

Za mu yi wa Kwankwaso ritaya a 2027 — Doguwa

’Yan daba sun ƙone ofishin hukumar zaɓen Akwa Ibom