NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Sa Ake Yawan Samun Hadarin Kwalekwale A Neja

Neja na cikin jihohin da aka fi samun kifewar kwalekwale a Najeriya

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Sa Ake Yawan Samun Hadarin Kwalekwale A Neja

Jihar Neja na cikin jihohin da aka fi samun kifewar kwalekwale a Najeriya.

Haɗari na baya-bayan nan shi ne wanda ya auku a Ƙaramar Hukumar Mokwa, inda wani kwalekwale mai dauke da mutum sama da 300 ya yi alkafura.

Shirin Najeriya A Yau zai tattauna ne kan dalilan haɗɗurra irin wannan da kuma mutanen da abin ya rutsa da su.

Domin Sauke Shirin, latsa nan

Dalilin da ba a fara biyan masu hidimar ƙasa N77,000 ba — NYSC

2027: Neman tazarce ba ya gabana yanzu — Tinubu

Shin Binani ta dawo?

’Yan sanda sun ƙwace sakamakon zaɓe a Ribas