NAJERIYA A YAU: “Abin Da Ya Sa Muka Dawo Daga Rakiyar Kirifto”
Watannin baya matasa a Najeriya sun duƙufa wurin danna wayoyinsu ta hannu don haƙar kuɗaɗen kirifto. Ko me yasa yanzu suka ja baya?
A ’yan watanni da suka gabata, matasa da yawa a Najeriya sun dukufa don ganin hakar su ta cimma ruwa wajen samun kudaden kirifto.
Amma alamu na cewa a baya-bayan nan wasu daga cikinsu sun sare sun kuma saduda sun dawo daga rakiyar harkar.
- NAJERIYA A YAU: Matakan da ciwon suga ke bi kafin illata mai fama da shi
- DAGA LARABA: Abin Da Ya Sa Wasu Maza Ba Sa Son Haihuwa
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne a kan dalilan wasu matasan na yin watsi da harkar kirifto.
Domin sauke shirin, latsa nan