NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Hana Rikicin Mwaghavul Da Fulani Ƙarewa A Filato
Jihar Filato dake Arewa ta tsakiyar Najeriya ta yi ƙaurin suna wajen rikice-rikicen ƙabilanci da addini, domin dai ba kasafai ake shafe dogon lokaci ba tare da an sanya dokar ta ɓaci ba. Yawancin rikicin ya fi ƙamari tsakanin Fulani makiyaya da kuma manoma. To amma, wa ke da alhaki akan rura wutar wadannan rikice-rikice, […]
Jihar Filato dake Arewa ta tsakiyar Najeriya ta yi ƙaurin suna wajen rikice-rikicen ƙabilanci da addini, domin dai ba kasafai ake shafe dogon lokaci ba tare da an sanya dokar ta ɓaci ba.
Yawancin rikicin ya fi ƙamari tsakanin Fulani makiyaya da kuma manoma. To amma, wa ke da alhaki akan rura wutar wadannan rikice-rikice, kuma ta ina za a lalubo bakin zaren?
- NAJERIYA A YAU: Dalilin Da Ya Sa Shinkafa ‘Yar Gida Ke Ƙara Tsada
- DAGA LARABA: Shin da gaske ana iya canza janareta ya koma amfani da gas?
Shirin Najeriya a Yau ya yi nazari akan yadda zaman doya da manja ya ƙi ci ya ƙi cinyewa tsakanin ƙabilar Fulani Makiyaya da al’ummar Mwaghavul a jihar Filato.
Domin sauraren shirin ko saukewa kaitsaye, ku latsa nan