NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Sa Tamowa Ke Nema Ta Gagari Kundila A Arewa

An samu ƙaruwar yara masu fama da tamowa a jihohi 11 da ke Arewacin Najeriya.

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Sa Tamowa Ke Nema Ta Gagari Kundila A Arewa

Cutar Tamowa na karuwa a tsakanin yara a Arewacin Najeriya

Kiraye-kiraye na karuwa game da matakin da ya kamata a dauka wajen dakile matsalar karancin abinci mai gina jiki wato tamowa a jikin kananan yara

A baya-bayan kungiyar likitoci ta ‘Doctors Without Borders’ ta ce an samu ƙaruwar yara masu fama da tamowa a jihohi 11 da ke Arewacin Najeriya.

Shirin Najeriya a Yau ya duba matakan da za ku dauka don kare kanku da yaranku daga kamuwa da tamowa.

Domin sauke cikakken shirin, latsa nan