NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Sa ’Yan Najeriya Ba Sa Ganin Tasirin Cire VAT Kan Kayan Abinci

Bayan watanni da cire harajin VAT a kan wasu kayayyakin abinci, har yanzu ’yan ƙasar ba su ga tasirin yin hakan ba

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Sa ’Yan Najeriya Ba Sa Ganin Tasirin Cire VAT Kan Kayan Abinci

Daya daga cikin nau’ukan harajin da gwamnatoci suke karɓa shi ne harajin VAT wanda akan ɗora a kan kayayyaki ko hidimomi.

Tasirin wannan haraji a kan farashin kayayyaki ya sa gwamnatin Najeriya ɗauke shi a kan wasu kayan abinci.

Amma bayan watanni da ɗaukar wannan mataki, ’yan ƙasar ba su ga tasirin yin hakan ba.

Shirin Najeriya A Yau zai bincika dalilan da suka sa hakan.

Domin sauke shirin, latsa nan

’Yan sanda sun kama baƙin haure 165 a Kebbi

Gobara ta yi ajalin almajirai 17 a Zamfara

Saura ƙiris Bello Turji ya zo hannu – Ministan Tsaro

Sarkin Jiwa a Abuja ya yi rashin mahaifiya