NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Sa ’Yan Najeriya Ba Su Gamsu Da Jawabin Tinubu Ba

Ana ci gaba da bayyana ra’ayoyi mabambanta bayan jawabin Shugaba Tinubu kan tsadar rayuwa.

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Sa ’Yan Najeriya Ba Su Gamsu Da Jawabin Tinubu Ba

Ana ci gaba da bayyana mabambantan ra’ayoyi tun bayan jawabin Shugaba Tinubu Bila Tinubu kan tsadar rayuwa.

Wasu na ganin kamar bai taɓo inda yake musu ƙaiƙayi ba, musamman game da batun nan na tallafin man fetur.

Shirin Najeriya a Yau zai yi sharhi kan abin da ya sa ’yan ƙasar ba su gamsu da jawabin shugaban ba.

Domin sauke shirin, latsa nan