NAJERIYA A YAU: Za A Yi Wa Masu Sayar Da Rake Katin Shaida A Jihar Bauchi

Rahotanni daga Jihar Bauchi dake Arewa Maso Yammacin Najeriya sun bayyana cewa, gwamnatin jihar za ta yiwa masu sanaár sayar da rake katin shaidar sanaársu.  Ko mene ne ya yi zafi har ake shirin daukar wannan mataki a daidai wannan lokaci?  NAJERIYA A YAU: Dabarun Cin Jarabawar JAMB Cikin Sauki DAGA LARABA: Yadda Wasan Kanawa […]

NAJERIYA A YAU: Za A Yi Wa Masu Sayar Da Rake Katin Shaida A Jihar Bauchi

kasuwar Rake A Jihar Bauchi. Hoto; Hassan Ibrahim

Rahotanni daga Jihar Bauchi dake Arewa Maso Yammacin Najeriya sun bayyana cewa, gwamnatin jihar za ta yiwa masu sanaár sayar da rake katin shaidar sanaársu. 

Ko mene ne ya yi zafi har ake shirin daukar wannan mataki a daidai wannan lokaci? 

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya jiwo ta bakin gwamnatin jihar, dama masu raken. 

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

DSS ta gurfanar da Mahdi Shehu kan zargin ta’addanci

Sojoji sun kashe mataimakin Bello Turji

Harin ’Yan Fashi: Buni ya jajanta wa ’yan kasuwar Ngalda

An saki matar Ekweremadu daga gidan yari a Birtaniya, ta dawo Najeriya