NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Kawo Lalacewar Tarbiyya A Wannan Zamani

A ’yan shekarun nan, kullum batun tabarbarewar tarbiyya na kara yawa, har ta kai ga yara sun fara nadar murya da hotunan iyayensu in suna musu fada kan wani abu da suka yi ba daidai ba.  Shin mene ne ya faru tarbiyya ta tabarbare haka?  NAJERIYA A YAU: Yadda Gwamnati Ke Shirin Sanya Takunkumi Kan […]

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Kawo Lalacewar Tarbiyya A Wannan Zamani

Kula da tarbiyyar yara (2)

A ’yan shekarun nan, kullum batun tabarbarewar tarbiyya na kara yawa, har ta kai ga yara sun fara nadar murya da hotunan iyayensu in suna musu fada kan wani abu da suka yi ba daidai ba. 

Shin mene ne ya faru tarbiyya ta tabarbare haka? 

Shirin Najeriya  A Yau na wannan lokaci ya dubi wannan batu.

Latsa nan, domin sauke shirin da sauraro a lokacin da ku ke so. 

Alawar yara mai sanya maye ta shiga gari —NDLEA

NHIS: Kotu ta tsare Farfesa Usman Yusuf a Gidan Yarin Kuje

Zazzabin Lassa ya kashe mutum biyu a Filato

Gwamnatin Najeriya za ta sake ƙara kuɗin lantarki

Tags