NAJERIYA A YAU: Abin Da Za A Yi In Ana So A Hana Sayen Kuri’a —Masana
Tattauna da masana kan hanyoyin da za a bi domin magance matsalar

EFCC ta kama masu sayen Kuri’a
Masana sun bayyana sayen kuri’a a matsayin daya daga cikin abubbuwan da ke tadiye kafar Dimokuradiyya a Najeriya.
Shin me ya kamata a yi domin hana sayen kuri’a?
- Tsadar Gas Ya Tilasta wa Magidanta Yin Girki Da Itace
- DAGA LARABA: Abin Da Ya Sa Ba a Ɗaukar Hoton Alƙali a Kotu
Shirin Najeriya A Yau ya dubi yadda ake sayen kuri’a a zabukan Najeriya, ya kuma tattauna da masana kan hanyoyin da za a bi domin magance wannan matsala.
Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan