NAJERIYA A YAU: Abin Da Zai Faru Da Tattalin Arzikin Najeriya…

Tsadar rayuwa sakamakon karyewar darajar Naira da tashin farashin Dala da kuma cire tallafin man fetur na ci gaba da gasa wa ’yan Najeriya aya a hannu.  A tunaninku mene ne zai faru da tattalin arzikin kasar nan idan aka ci gaba a haka? Bincike: Yadda ’Yan Abuja Ke Cin Gurbataccen Nama DAGA LARABA: Ina […]

NAJERIYA A YAU: Abin Da Zai Faru Da Tattalin Arzikin Najeriya…

Kudaden Najeriya

Tsadar rayuwa sakamakon karyewar darajar Naira da tashin farashin Dala da kuma cire tallafin man fetur na ci gaba da gasa wa ’yan Najeriya aya a hannu. 

A tunaninku mene ne zai faru da tattalin arzikin kasar nan idan aka ci gaba a haka?

Wani dan kasuwa ya bayyana mana hasashensa, kuma mun ji ta bakin wani masanin tattalin arziki. Ku biyo mu sannu a hankali.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Fintiri ya ƙirƙiro sabbin masarautu 7 a Adamawa

Arewacin Najeriya bai dogaro da wani yanki ba – Ndume

Jagoran Syria ya sha alwashin kwance ɗamarar ƙungiyoyin da ke rike da makamai

Sojojin ruwa sun gina wa al’ummar Zariya asibiti kyauta