NAJERIYA A YAU: Abin Da Zai Faru Idan Aka cire Tallafin Man Fetur

Yaya rayuwa za ta kasance idan an cire tallafin?

NAJERIYA A YAU: Abin Da Zai Faru Idan Aka cire Tallafin Man Fetur

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Gwamnatin Najeriya za ta bai wa magidanta masu karamin karfi miliyan 10 Naira dubu biyar-biyar daga watan Yuni idan aka cire tallafi man fetur baki daya.

Yaya rayuwa za ta kasance idan an cire tallafin?

Shirin Najeriya A yau na tafe karin bayani kan wannan batu.