NAJERIYA A YAU: Abubuwan Da Ya Kamata A Yi Don Kawo Karshen Tsadar Abinci

Farashin kayan abinci na ta kara tashi a Najeriya har ya kai kaso 61% a yanzu.

NAJERIYA A YAU: Abubuwan Da Ya Kamata A Yi Don Kawo Karshen Tsadar Abinci

Farashin kayan masarufi musamman abinci na ta kara tashi a Najeriya har zuwa kaso 61 cikin 100 a yanzu.

Masu sharhi na ta kokarin bayar da shawarwari da mafita kan wannan lamari, inda a wannan karon ma tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce akwai wata mafita tilo da za ta sa farashin abinci ya sauka a Najeriya.

Shirin Najeriya a Yau zai tattauna kan wannan batu.

Domin sauke shirin, latsa nan

Daga: Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim da Sulaiman Hassan

NLC ta yi watsi da ƙara kuɗin kiran waya da data

DSS ta gurfanar da Mahdi Shehu kan zargin ta’addanci

Sojoji sun kashe mataimakin Bello Turji

Harin ’Yan Fashi: Buni ya jajanta wa ’yan kasuwar Ngalda