NAJERIYA A YAU: Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Game Da CNG

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi duba a kan irin abubuwan da ya kamata ’yan Najeriya, musamman masu ababen hawa, su sani game da iskar gas ɗin CNG.

NAJERIYA A YAU: Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Game Da CNG

Galibin ’yan Nijeriya ba su san amfanin da sauya ababen hawansu daga masu amfani da man fetur zuwa masu amfani da iskar gas ta CNG ke da shi ba, musamman a wannan lokaci da ake fama da tsadar man fetur.

’Yan Nijeriya da dama dai suna amfani da man fetur ne saboda ƙarancin wuraren sauya ababen hawan da sauran dalilai.

Shirin Nijeriya A Yau na wannan lokaci zai yi duba a kan irin abubuwan da ya kamata ’yan Najeriya, musamman masu ababen hawa, su sani game da iskar gas ɗin ta CNG.

Domin sauke shirin, latsa nan

NLC ta yi watsi da ƙara kuɗin kiran waya da data

DSS ta gurfanar da Mahdi Shehu kan zargin ta’addanci

Sojoji sun kashe mataimakin Bello Turji

Harin ’Yan Fashi: Buni ya jajanta wa ’yan kasuwar Ngalda