NAJERIYA A YAU: Ainihin abin da ke hana Super Eagle cin nasara

Wa ke da bukatar ya yi gyara, kuma me ya kamata a gyara?

NAJERIYA A YAU: Ainihin abin da ke hana Super Eagle cin nasara

Tawagar ‘yan wasan Super Eagles

Domin sauke shirin, latsa nan

Rashin nasarar da kungiyar kwallon kafa ta Najeriya ta Super Eagles ta yi a wasan da ta buga da takwararta ta kasar Ghana ya janyo musayar ra’ayi a Najeriya.

Daga Ina matsalar ta samo asali?

Menene ba a yi daidai?

Wa ke da bukatar ya yi gyara, kuma me ya kamata a gyara?