NAJERIYA A YAU: Akwai Yiwuwar Kwata Ambaliyar Borno A Wasu Jihohin
Tun bayan mummunar ambaliyar ruwa a Maiduguri, hukumomi a Najeriya suke ƙara ankarar da al’ummomin wasu jihohin.

Rahotanni sun ce al’ummomin wasu yankuna a wasu jihohin Najeriya suna zaman ɗar-ɗar bayan da ruwa ya fara mamaye gonaki da gidajensu.
Tun bayan mummunar ambaliyar ruwa a Maiduguri, hukumomi a ƙasar suke ƙara ankarar da al’ummomin wasu jihohin cewa akwai yiwuwar samun ambaliyar.
- NAJERIYA A YAU: Yadda Mutanen Maiduguri Za Su Kubuta Daga Illolin Ambaliya
- DAGA LARABA: Ribar Da ’Yan Najeriya Za Su Samu Daga Hulda Da China
Shirin Najeriya a Yau zai tattauna kan yadda za a dauki matakan kan-da-garki kan yiwuwar ambaliyar.
Domin sauke cikakken shirin, latsa nan