NAJERIYA A YAU: Alaƙar Da Ke Tsakanin Masu Haƙar Ma’adanai Da ’Yan Bindiga
Duk da zafin hare-haren a wadannan jihohi, aikin hakar ma’adanai na ci gaba kamar yadda aka saba.

Zamfara da Neja a Arewacin Najeriya na cikin jihohin da ke fuskantar kalubalen tsaro duk da tarin ma’adanai da suke da su.
Sai dai duk da zafin hare-haren da ake samu a wadannan jihohi aikin hakar ma’adanai na ci gaba kamar yadda aka saba.
Shin wace alaka ke tsakanin masu hakar ma’adanai da ’yan bindiga?
- NAJERIYA A YAU: ‘Yadda APC Ke Kokarin Rufe Bakin Masu Sukar Gwamnati’
- DAGA LARABA: Ko Tallafin Shinkafar Gwamnati Zai Magance Damuwar Talakan Najeriya?
Wani binciken da Daily Trust ta gudanar ya gano haka, kamar yadda za ku ji a cikin shirin Najeriya a Yau.
Domin sauke cikakken shirin, latsa nan