NAJERIYA A YAU: Alamomin Da Ke Nuna Alhaji Ya Yi Hajji Karbabbe

Ko akwai wasu alamomin da suke nuna cewa Hajjin mutum ya karbu.

NAJERIYA A YAU: Alamomin Da Ke Nuna Alhaji Ya Yi Hajji Karbabbe

Masu Aikin Hajji a kan Dutsen Arfa

Yayin da aka kammala aikin Hajjin bana ana sa ran duk wanda ya je Kasa Mai Tsarki ya yi Hajji karbabbe.

Amma ko akwai wasu alamomin da suke nuna cewa Hajjin mutum ya karbu?

Shirin Najeriya a Yau na dauke da karin bayani.

Domin sauke cikakken shirin, latsa nan

NLC ta yi watsi da ƙara kuɗin kiran waya da data

DSS ta gurfanar da Mahdi Shehu kan zargin ta’addanci

Sojoji sun kashe mataimakin Bello Turji

Harin ’Yan Fashi: Buni ya jajanta wa ’yan kasuwar Ngalda