NAJERIYA A YAU: Alkiblar Da Edo Za Ta Fuskanta Bayan Zaben Monday Okpebholo
Monday Okpebholo, zababben Gwamnan Jihar Edo ya yi nasara bayan kayar da ’yan Takara 16.

A karshe dai Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta ayyana Monday Okpebholo a matsayin zababben Gwamnan Jihar Edo bayan ya kayar da ’yan Takara 16.
To ko me wannan nasara take nufi ga Jihar da al’ummarta?
- NAJERIYA A YAU: Turka-Turkar Da Ta Dabaibaye Zaben Jihar Edo
- DAGA LARABA: Abin Da Ya Hana Dalibai Da Dama Komawa Makaranta
Wannan na cikin tambayoyin da shirin Najeriya a Yau zai amsa a wannan lokacin.
Domin sauke shirin, latsa nan