NAJERIYA A YAU: Amfanin Komawa Makaranta A Ranar Da Aka Bude Bayan Hutu
Nazari da shawarwari ne a kan amfanin komawar dalibai makaranta a ranar da aka bude ta.
Malamai na dauri sun karantar da cewa idan mutum ya bar karatu na kwana daya, karatun zai bar shi tsawon mako guda; idan ya bar karatu mako guda, karatun zai bar shi wata guda.
Sai dai a yau, a duk lokacin da aka ce an koma makaranta bayan hutu, akan samu rashin komawar ɗalibai a ranar da aka koma, a wasu lokutan ma, har da malamai.
- NAJERIYA A YAU: Yadda ma’aikata za su daina jira kafin shigowar albashin watan Janairu
- DAGA LARABA: Abin da ya sa matan wannan zamani ke ƙin auten talaka
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari tare da bayar da shawarwari ne a kan amfanin komawar ɗalibai makaranta a ranar da aka bude ta.
Domin sauke shirin, latsa nan