NAJERIYA A YAU: An Hana Ni Aure Saboda Ni Malamin Makaranta Ne
Yadda ake hana malaman makaranta da kuma dalilan matan da ke kyamar auren su
Majalisar Dinkin Duniya ta ware kowace ranar 5 ga watan Oktoba a matsayin Ranar Malamai ta Duniya.
Sai dai bincike ya nuna cewa jama’a da dama na kallon aikin malunta a matsayin aikin na rashin galihu.
- NAJERIYA A YAU: ’Yan bindiga sun mayar da Zamfarawa bayi a wurin hakar zinare
- DAGA LARABA: Me Ya Sa Waɗanda Suka Kammala Jami’a Ke Komawa Sana’ar Girke-Girke?
A cikin shirin Najeriya A Yau, mun zanta da wani malamin makaranta da aka hana shi aure saboda yana aikin koyarwa da kuma wata wadda ta ce ta fi karfin ta auri malamin makaranta.
Domin sauraren cikakken shirin, latsa nan.