NAJERIYA A YAU: Anya Tinubu Na Duba Makomar Siyasarsa?

Shin nuna halin ba-sani-ba-sabo da shugaban ke nunawa zai shafi siyasarsa?

NAJERIYA A YAU: Anya Tinubu Na Duba Makomar Siyasarsa?

Daukar matakin ba-sani-ba-sabo da shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ke yi ya fara janyo ce-ce-ku-ce dangane da makomar siyasarsa. 

Shin nuna halin ba-sani-ba-sabo da shugaban ke nunawa zai shafi siyasarsa?

Shirin Najeriya A Yau ya yi nazari kan wannan batu ta hanyar tattaunawa da ’yan kasar da kuma masana kimiyyar siyasa da sharhi akan al’amuran yau da kullum.

Domin sauyke shirin kai-tsaye, latsa nan.

NLC ta yi watsi da ƙara kuɗin kiran waya da data

DSS ta gurfanar da Mahdi Shehu kan zargin ta’addanci

Sojoji sun kashe mataimakin Bello Turji

Harin ’Yan Fashi: Buni ya jajanta wa ’yan kasuwar Ngalda