NAJERIYA A YAU: Asarar Da Aka Yi Wurin Ritayar Manyan Sojojin Najeriya

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan Tun sati uku da suka gabata da shugaban Najeriya Bola Ahmed ya nada sabbin hafsoshin sojin Najeriya ake ta sharhi kan yadda ya zama dole sama da manyan sojojin Najeriya 100 za su yi ritayar gaggawa. Shin akwai wata asara da ritayar gaggawar da manayan sojojin Najeriya za […]

NAJERIYA A YAU: Asarar Da Aka Yi Wurin Ritayar Manyan Sojojin Najeriya

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Tun sati uku da suka gabata da shugaban Najeriya Bola Ahmed ya nada sabbin hafsoshin sojin Najeriya ake ta sharhi kan yadda ya zama dole sama da manyan sojojin Najeriya 100 za su yi ritayar gaggawa.

Shin akwai wata asara da ritayar gaggawar da manayan sojojin Najeriya za ta jan yo?

Saurari shirin Najeriya domin jin cikakken bayani daga masana da kuma wadanda abin ya shafa.

Buhari ya koma Kaduna da zama bayan shafe shekara 2 a Daura

Gwamnatin Kano ta nemi Tinubu ya kori Aminu Bayero daga fadar Nassarawa

Zargin Almundahana: Kotu ta ba da belin Farfesa Usman

Boko Haram: An lalata gidaje da makarantu a ƙauyukan Adamawa