NAJERIYA A YAU: Asarar Da Najeriya Ta Yi Saboda Rashin Zuwa Gasar Kofin Duniya

An cire tawagar ’yan wasan Najeriya tun a matakin neman gurbin zuwa Gasar Kofin Duniya na farko a yankin Larabawa

NAJERIYA A YAU: Asarar Da Najeriya Ta Yi Saboda Rashin Zuwa Gasar Kofin Duniya

Kungiyar Kwallon Kafan Super Eagles

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Najeriya, Gwiwar Afirka, na daga cikin kasashen da aka cire a matakin wasannin neman gurbin zuwa Gasar Cin Kofin Duniya ta 2022 da aka buga a kasar Qatar.

Shin kun san irin asarar da rashin zuwa gasar ya jawo wa Najeriya?

Shirin Najeriya A Yau na kunshe da karin bayani, a yi sauraro lafiya.