NAJERIYA A YAU: Azumin Ramadana: Ko Kun San Dabinon Da Kuke Shan Ruwa Da Shi?

Yadda masana suka warware zare da abawa tsakanin dabino mabanbanta.

NAJERIYA A YAU: Azumin Ramadana: Ko Kun San Dabinon Da Kuke Shan Ruwa Da Shi?

Ko kun san sunan dabinon da kuka fi so ku ci a lokacin shan ruwa?

Dan Agadas ne, ko Ruwa-Ruwa, ko Annakhiyl?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai ya yi nazari ne kan nau’ukan dabino da alfanunsa ga dan’Adam, musamman mai azumi.

Domin sauke shirin, latsa nan