Najeriya A Yau: Bahaushiya Ta Kirkiri Shafin Koyar Da Lissafi Da Hausa

Mai shekara 24 ta bude shafin domin saukake fahimtar darasin lissafi, wanda ake gani yana da wahala

Najeriya A Yau: Bahaushiya Ta Kirkiri Shafin Koyar Da Lissafi Da Hausa

Domin sauke shirin latsa nan

Lissafi daya ne daga cikin darussan da ke bai wa dalibai tsoro a makaranta, duk da muhimmancinsa a fagen kimiyya da fasaha.

Fatima mai shekara 24, ’yar asalin Jihar Jigawa ta bayyana mana dalilanta na kirkiran shafin koyar da darasin lissafi a cikin Harshen Hausa.

A yi sauraro.