NAJERIYA A YAU: Yadda Zabin Ministocin Tinubu Ya Bar Baya Da Kura

Sunayen wadanda shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya mika majalisa domin tantancewa a matsayin ministoci ya janyo ce-ce-ku-ce a tsakanin ‘yan Najeriya. Ko mene ne dalilin da ‘yan Najeriya ke ta musayar ra’ayi kan sunayen ministoci? NAJERIYA A YAU: Makomar Jam’iyyar APC Bayan Zaɓen Ganduje DAGA LARABA: Abin Da Ya Sa Muke Yin Ciko —’Yan […]

NAJERIYA A YAU: Yadda Zabin Ministocin Tinubu Ya Bar Baya Da Kura

Sunayen wadanda shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya mika majalisa domin tantancewa a matsayin ministoci ya janyo ce-ce-ku-ce a tsakanin ‘yan Najeriya.

Ko mene ne dalilin da ‘yan Najeriya ke ta musayar ra’ayi kan sunayen ministoci?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe da karin bayani.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan