NAJERIYA A YAU: Cire Tallafin Mai Ne Ya Jefa ’Yan Najeriya Cikin Kunci?

Galibin Najeriya suna rataya alhakin kuncin rayuwar da suke fama da shi kacokan a kan janye tallafin man fetur. Sai dai wasu masana suna ganin idan ma janye tallafin yana taka rawa, to akwai wasu matakan da suke bayar da gudunmawa mai tsoka. DAGA LARABA: Shin Da Gaske Ciwon ’Ya Mace Na ’Ya Mace Ne? […]

NAJERIYA A YAU: Cire Tallafin Mai Ne Ya Jefa ’Yan Najeriya Cikin Kunci?
NAJERIYA A YAU: Cire Tallafin Mai Ne Ya Jefa ’Yan Najeriya Cikin Kunci?

Galibin Najeriya suna rataya alhakin kuncin rayuwar da suke fama da shi kacokan a kan janye tallafin man fetur.

Sai dai wasu masana suna ganin idan ma janye tallafin yana taka rawa, to akwai wasu matakan da suke bayar da gudunmawa mai tsoka.

Ko waɗanne matakai ne waɗannan?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci za iyi ƙoƙarin warware zare da abawa.

Domin sauke shirin, latsa nan