NAJERIYA A YAU: Dabaru 10 Na Kaucewa Masu Garkuwa Da Mutane

A wannan hali da masu garkuwa da mutane ke matsa ƙaimi wurin ayyukan taaddanci da cin zarafin jama’a, shin ka san hanyoyin da ya kamata ka bi domin kaucewa hatsarin gamuwa da su? NAJERIYA A YAU: Za A Yi Wa Masu Sayar Da Rake Katin Shaida A Jihar Bauchi DAGA LARABA: Yadda Wasan Kanawa Da […]

NAJERIYA A YAU: Dabaru 10 Na Kaucewa Masu Garkuwa Da Mutane

Masu Garkuwa da Mutane

A wannan hali da masu garkuwa da mutane ke matsa ƙaimi wurin ayyukan taaddanci da cin zarafin jama’a, shin ka san hanyoyin da ya kamata ka bi domin kaucewa hatsarin gamuwa da su?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya binciko waɗansu hanyoyi na kaucewa hatsarin gamuwa dasu cikin sauƙi.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan