NAJERIYA A YAU: Dabarun Bunƙasa Kasuwanci Ta Intanet
Nazari kan ƙalubale da ke tattare da harkar kasuwanci ta intanet, da irin damar da ake samu idan an rungume ta, da kuma dabarun yin nasara a cikinta
Ci-gaban zamani ya zo da sauye-sauye da dama a fannonin rayuwa daban-daban ciki har da kasuwanci.
A yanzu hanyar sadarwa ta zamani, ko intanet, tana taka muhimmiyar rawa wajen tallata haja ko saye da sayarwa da ɓangarori da dama.
Tuni ’yan Najeriya da dama suka yi balaguro suka koma intanet da kasuwancinsu.
- NAJERIYA A YAU: Matakan Samar Da Abinci A Kan Farashi Mai Rahusa A Najeriya
- DAGA LARABA: Me Ya sa Matasa Ba sa Ɗaukar Koyarwa A Matsayin Sana’a?
Shrin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne a kan ƙalubale da ke tattare da wannan harka, da damar da ake samu idan an rungume ta, da kuma dabarun yin nasara a cikinta.
Domin sauke shirin, latsa nan