NAJERIYA A YAU: Dabarun Fara Kananan Sana’o’i A Najeriya

Shin me ya kamata masu sana’o’in su sani domin tsayawa daram a kowane hali?

NAJERIYA A YAU: Dabarun Fara Kananan Sana’o’i A Najeriya

Wata babbar matsala da ke yawan kashe sana’o’i musamman kanana da matsakaita ita ce ta rashin sanin makamar sana’ar kafin shigarta.

Shin me ya kamata masu sana’o’in su sani domin tsayawa daram a kowane hali?

Shirin Najeriya a Yau zai tattauna kan abubuwan da ya kamata masu sana’o’in hannu su rike da kyau domin dorewar sana’arsu duk da irin matsin tattalin arzikin da ake ciki.

Domin sauke cikakken shirin, latsa nan

NLC ta yi watsi da ƙara kuɗin kiran waya da data

DSS ta gurfanar da Mahdi Shehu kan zargin ta’addanci

Sojoji sun kashe mataimakin Bello Turji

Harin ’Yan Fashi: Buni ya jajanta wa ’yan kasuwar Ngalda