NAJERIYA A YAU: Dabarun Kauce Wa Talauci A Watan Janairu

Bayan bukukkuwan karshen shekara musamman a watan Disamba, mutane na fadawa cikin halin yaya zan yi a watan Janairu, sakamakon biyan albashi da wuri da ake yi a watan 12.  Shin kun san hanyoyin da za ku bi domin kauce wa mummunan talauci a cikin wannan watan na Janairu? NAJERIYA A YAU: Hanyoyin Samun Kuɗi […]

NAJERIYA A YAU: Dabarun Kauce Wa Talauci A Watan Janairu

Bayan bukukkuwan karshen shekara musamman a watan Disamba, mutane na fadawa cikin halin yaya zan yi a watan Janairu, sakamakon biyan albashi da wuri da ake yi a watan 12. 

Shin kun san hanyoyin da za ku bi domin kauce wa mummunan talauci a cikin wannan watan na Janairu?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe da karin bayani da shawarwari na musamman, ku biyo mu sannu a hankali.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan.