NAJERIYA A YAU: Dabarun Magance Matsalolin Najeriya

Daga cikin manyan haƙƙoƙin da kundin tsarin mulkin Najeriya ya dorawa shugabanni, shine kirkirar dabarun samarwa Yan kasa saukin rayuwa da tabbatar da kasancewarsu cikin walwala.

NAJERIYA A YAU: Dabarun Magance Matsalolin Najeriya

Wasu daliban Najeriya a kasar waje

Daga cikin manyan nauyin da kundin tsarin mulkin Najeriya ya dora wa shugabanni, akwai ƙirƙirar dabarun samar wa ’yan ƙasa saukin tsadar rayuwa da kuma tabbatar da kasancewarsu cikin walwala.

Sai dai, har yanzu ’yan Najeriya na ci gaba da nuna rashin gamsuwa da irin dabarun da shugabannin ƙasar suke amfani da su wajen magance matsalolin da ƙasar ke fuskanta.

Shirin Najeriya a Yau ya tattauna ne kan irin dabarun da suka kamata shugabanninin Najeriya su yi amfani da su, wajen magance matsalolin da ake ciki.

Domin sauke cikakken shirin, latsa nan

Ɗan shekara 60 ya rasu a hatsarin kwalekwale a Sakkwato

Yadda gobara ta ƙone kasuwar babura a Zamfara

Mun fara binciken turmutsutsin tallafin abinci — Shugaban ’Yan Sanda

Tinubu ya soke ayyukansa saboda rasuwar mutane a Abuja da Anambra