NAJERIYA A YAU: Daga Alƙawari Zuwa Mulki, Yadda Siyasa Ke Sauya Manufa
Ko shekaru nawa waɗanda ake zabe ke buƙata don cika alƙawuran da suka ɗauka?
Duk bayan shekaru huɗu, Najeriya na ƙara yin zabe kuma ko wanne lokaci ’yan takara kan ɗauki alƙawurika.
Ko shekaru nawa waɗanda ake zabe ke bukata don cika alƙawuran da suka ɗauka?
- NAJERIYA A YAU: Falalar da ke kwaɗaitar da azumin Sitta Shawwal
- DAGA LARABA: Dalilan Tashin Farashin Kayan Miya Gabanin Bikin Sallah
Wannan shi ne batun da shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari a kai.
Domin sauke shirin, latsa nan