NAJERIYA A YAU: Dalilan Da Ake Yi Wa Mutum Kutse A Soshiyal Midiya
Kwararru sun ce ana hakan ne domin bata suna ko neman kudi da damfara.
Masu amfani da shafukan sada zumunta sukan fada hannun masu dandantsa inda sukan yi kutse a shafin mutum har ya rasa iko da shi.
Kwararru irinsu Umar Kabir Dan Anini sun ce ana yi wa wasu hakan domin bata suna ko kuma neman kudi da damfara.
- NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Sa Gwamnonin Arewa Suka Je Amurka Taron Tsaro
- DAGA LARABA: Yadda Muke Rayuwa Cikin Ƙunci —Ma’aikatan Najeriya
Shirin Najeriya a Yau ya tattauna da kwararru a fannin samar da matakan tsaro a soshiyal midiya game da dabarun inganta tsaron shafukanku.
Domin sauke cikakken shirin, latsa nan