Najeriya A Yau: Dalilan da ke jawo hauhawar farashin kayan masarufi
Yadda za a magance hauhawar farashin kayan masarufi da karyewar darajar Naira.
Wani sashe na kayan abincin da Ministar Jinkai da Agajin Gaggawa, Sadiya Umar Farouk, ta mika wa gwamnatin jihar Kano. (Tsohon hoto)
Domin sauke shirin latsa nan.
Yaya za a yi a magance matsalar hauhawar farashin kayan masarufi?
Ta wace hanya za a rage fifita Dala a kan Naira tare da farfado da darajar Naira?