NAJERIYA A YAU: Dalilan Da Mutane Ke Kashe Kansu Saboda Soyayya

Bayanan masana kan matsalar matasa masu kashe kansu saboda soyayya

NAJERIYA A YAU: Dalilan Da Mutane Ke Kashe Kansu Saboda Soyayya

Domin sauke shirin latsa nan

Mummunar al’adar nan ta kashe kai saboda soyayya na kara karbuwa a tsakanin matasa a Arewacin Najeriya. Ko me ke janyo hakan?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya tattauna da masana lafiyar kwakwalwar dan Adam domin gano dalilan masu yin wannan aik-aika na kashe kai domin katsewar soyayya.