NAJERIYA A YAU: Dalilan Da Suka Sa Farashin Albasa Tashin Gwauron Zabo
Shirin Najeriya A Yau na wannan rana ya zanta da masu ruwa da tsaki a harkar albasa kan dalilan tashin farashinta da kuma hanyoyin samun maslaha.
Albasa na taka muhimmiyar rawa wurin ƙara wa abinci armashi ta hanyar kara ɗanɗano da ƙamshin girki, kai a wasu lokutan ma akan yi amfani da ita ne saboda likitoci sun bayyana cewar tana ƙara lafiyar jikin ɗan adam.
Sai dai a kwanan nan, an wayi gari albasar ta yi ƙaranci da kuma tashin farashinta a kasuwanni da ma wurin manyan dilolinta.
- NAJERIYA A YAU: Yadda Cin Zarafin Mata Ya Zama Ƙarfen Ƙafa A Najeriya
- DAGA LARABA: Me nasarar John Mahama ke nufi ga ƙasar Ghana?
Shirin Najeriya A Yau na wannan rana ya zanta da masu ruwa da tsaki a harkar albasa kan dalilan tashin farashinta da kuma hanyoyin samun maslaha.
Domin sauke shirin, latsa nan