NAJERIYA A YAU: Dalilan Da Suka Sa Farashin Citta Ta Yi Tashin Gwauron Zabo

Shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne a kan abubuwan da suka sa farashin citta ya yi tashin gwauron zabo a kasuwanni

NAJERIYA A YAU: Dalilan Da Suka Sa Farashin Citta Ta Yi Tashin Gwauron Zabo

Matashi akan dalar citta yana aiki

A kwanakin baya farashin tumatir ya yi tashin gwauron zabo a kasuwani, bayan watanni kaɗan kuma albasa ta tsefe kai.

Ana cikin jimamin tashin farashin albasar ne sai ga na citta ya zabura.

Shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne a kan abubuwan da suka sa farashin citta ya yi tashin gwauron zabo a kasuwanni.

Domin sauke shirin, latsa nan