Najeriya A Yau: Zaben Gwamna: Mutanen Anambra Sun Ba Da Mamaki

Duk da hasashen karancin fitowar jama’a a zaben gwamnan, mutane sun fito.

Najeriya A Yau: Zaben Gwamna: Mutanen Anambra Sun Ba Da Mamaki

‘Yan takarar Gwamnan Anambra


Domin sauke shirin latsa nan.

Tun kafin zuwan zaben gwamnan Anambra na 6 ga watan Nuwamba, an yi hasashen faruwar abubuwa da dama, galibi marasa dadi.

Sai dai kuma mutanen Jihar sun bai wa marada kunya; abin jira a gani shi ne me zai biyo baya.

Shirin Najeriya a Yau ya duba dalilan haka da kuma kalubalen da ke gaba, musamman ga sabon gwamna.